input license here

Recipe: Perfect #Ramadanrecipecontest#. Kosan doya

#Ramadanrecipecontest#. Kosan doya.

#Ramadanrecipecontest#. Kosan doya You can cook #Ramadanrecipecontest#. Kosan doya using 8 ingredients and 3 steps. Here is how you achieve it.

Ingredients of #Ramadanrecipecontest#. Kosan doya

  1. Prepare of Doya.
  2. Prepare of Tarugu.
  3. You need of Tattasai.
  4. Prepare of Albasa.
  5. You need of Akwai.
  6. You need of Maggi.
  7. Prepare of Curry.
  8. Prepare of Oil.

#Ramadanrecipecontest#. Kosan doya step by step

  1. Da farko zaki samu doya kifereta saiki samu abin gugar kubewa sai kigogata amma gurin kanana kanana idan kika Gama zaki aje a gefe sai kisamu kayan lambu tarugu tattasai da albasa ki jajjaga kisamu bowl haka kifasa kwai aciki.
  2. Saiki saka kayan jajjagenki da maggi da dan curry kizuba saiki kada idan ya kadu sosai ki dauko gogargiyar doyarki kizuba acikin akwai kijuya sosai yadda ko ina zai samu zaki iya saka gishiri iya kar teast dinki.
  3. Ki aza mai a kwanon suya idan yayi zafi sai kidinga diban wannan hadin kina zubawa kamar kina soya kosai saidai shi wannan kosan doyan baa saka masa mai da yawa zaa iya cinsa tare da tea ko kunu zai bada Dadi aci dadi lfy.

SHARE

Related Posts

Subscribe to get free updates

Post a Comment