input license here

Recipe: Yummy #ramadanrecipescontest. Dafa dukan shinkafa da zogale

#ramadanrecipescontest. Dafa dukan shinkafa da zogale.

#ramadanrecipescontest. Dafa dukan shinkafa da zogale You can cook #ramadanrecipescontest. Dafa dukan shinkafa da zogale using 10 ingredients and 5 steps. Here is how you cook that.

Ingredients of #ramadanrecipescontest. Dafa dukan shinkafa da zogale

  1. You need of Shinkafa.
  2. It's of Zogale.
  3. You need of Tarugu.
  4. It's of Tattasai.
  5. Prepare of Albasa.
  6. You need of Maggi.
  7. It's of Curry.
  8. It's of Gishiri.
  9. It's of Kayan ciki.
  10. It's of Oil.

#ramadanrecipescontest. Dafa dukan shinkafa da zogale step by step

  1. Da farko Zaki daura tunkunya akan wuta ki zuba ruwa su tafasa kikawo shinkafa kizuba kibata some minute sai ki wanketa ki aje ta gefe cikin abin tsane ruwa.
  2. Ki tafasa kayan ciki ki ajesa daban kinada kayan miyanki jajjaga ge ki daura tukunya a wuta kisaka oil ki yanka albasa ki zuba idan tafara soyuwa sai kikawo kayan jajjagen kizuba kidinga motsawa kadan kadan sai ki kawo kayan cikin ki zuba aciki kibasa some minute ya soyu.
  3. Idan ya soyu kikawo specie's dinki wato maggi curry kizuba ki juya sai kisaka ruwa dai dai yadda shinkafar ki zata shanye ki rufe har ta tafasa.
  4. Idan ta tafasa kikawo wanann shinkafar kizuba aciki sai ki motsa kadan kada kimanta zogalen mu yana gefe ajiye bayan kinsa shinkafa sai ki wanke zogale kisaka daga sama kisa ludayin juyawa kizuba ko ina yasamu ki rufe ki saka wuta amma ba sosai ba kibarta.
  5. Bayan mintuna sai kuzo kidiba zakiga zogalen yakoma gefe bayan shinkafar tafara dafuwa sai kikara juyawa yadda ko ina zai samu ki rage wutar ki barsa nan kan wuta kibasa sa'o 'i koda zaki bude ya shanye ruwan gaba daya azuba a faranti ko a kula aci dadi lfy.

SHARE

Related Posts

Subscribe to get free updates

Post a Comment